Kalli Musa, makawo dake sanaar gyaran takalmi (hotuna)

Anga wani makaho mai suna Musa a jiharJigawa yana aikin karfi yanda ko wani mai kwarjini zaiyi. Mutumin wanda aka haifa a karamar hukumar Maikyari Kaugama a jihar na aiki a matsayin mai gyaran takalmi.

Anga wani makaho mai suna Musa a jiharJigawa yana aikin karfi yanda ko wani mai kwarjini zaiyi.

Mutumin wanda aka haifa a karamar hukumar Maikyari Kaugama a jihar na aiki a matsayin mai gyaran takalmi.

A wata zantawa da aka yi da wasu mazaunan Abuja, Musa yana aiki ne domin biya wa iyalen sa bukatun su.

Al’amarin Musa dai ya zama abun koyi ga yawancin mutane; yana aiki da kwazo yanda duk wani dan adam mai cikakken gabbai yake iyayi. Ya bayyana kanshi a matsayin mai gyaran takalmi.

KU KARANTA KUMA: Ministoci sun shiga alhini kan goyon bayan Atiku da Aisha Allhassan tayi

Wannan lamarin abun mamaki ne ga kowa, idan har zai tashi daga bacci a ko wace safiya ya tafi wajen aiki, me zai hanani yin aiki irin yanda yake yi?

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHB9kGtranFnYriiuMuiZKato5Z6rq3Kmq6oZZSWuKZ50pqlmpmiYrS6rdGapWaskaCurbnIZp%2BorKWjrm%2B006aj

 Share!